Jump to content

Yusuf Bala Ikara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Bala Ikara
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Yusuf Bala Ikara ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama dan majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazabar Ikara/Kubua na jihar Kaduna a majalisar wakilai ta 8. An zabe shi a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]

  1. Godwin, Ameh Comrade (2017-05-16). "2019: Buhari's sickness should not stop Nigerians from re-electing him – APC chieftain, Bala". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-27
  2. House of Reps budget crisis: All we want is justice - Rep Ikara - Daily Trust". dailytrust.com. 2016-07-30. Retrieved 2025-01-27.