Jump to content

Yusuf Dikko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Dikko
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Yusuf Dikko ɗan siyasan Najeriya ne wanda aka haifa a watan Disamba 1947. Ya wakilci mazabar Katsina Rimi/Charanchi/Batagarawa a Majalisar Tarayya ta 5 daga 2003 zuwa 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar PDP.[1][2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-08
  2. Citizen Science Nigeria". Citizen Science Nigeria. Retrieved 2025-01-08
  3. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-08