Yusuf Ibrahim Zailani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Yusuf Ibrahim zailani)
Yusuf Ibrahim zailani

Yusuf Ibrahim Zailani ɗan siyasan Najeriya ne wanda yanzu haka yake shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna.[1][2][3] Zailani, mamba ne na jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (A.P.C) mai wakiltar mazaɓar Igabi a majalisar dokokin jihar Kaduna an zabe shi kakakin majalisa a ranar 25 ga Fabrairu 2020.[4][5][6][7] Suleiman Dabo mai wakiltar garin Zariya ne ya tsayar da Zailani a matsayin kakakin majalisar sannan Bako Kantiyok mai wakiltar mazabar jihar Zonkwa ya mara masa baya biyo bayan murabus ɗin da tsohon kakakin majalisar, Aminu Shagali ya yi bisa dalilai na kashin kansa'.[8][9].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "BREAKING: Hon Zailani is new Kaduna Assembly Speaker". Vanguard News (in Turanci). 2020-02-25. Retrieved 2020-06-15.
  2. Gabriel, John (2020-02-25). "New Speaker, Deputy emerge in Kaduna House of Assembly". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-06-15.
  3. "Kaduna Assembly elects new Speaker". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-02-25. Retrieved 2020-06-15.
  4. "Kaduna State House of Assembly gets new Speaker". The Sun Nigeria (in Turanci). 2020-02-25. Retrieved 2020-06-15.
  5. "New Speaker emerges in Kaduna Assembly". P.M. News (in Turanci). 2020-02-25. Retrieved 2020-06-15.
  6. "Kaduna State House of Assembly gets new speaker". News Express Nigeria Website (in Turanci). Retrieved 2020-06-15.
  7. "BREAKING: Kaduna Assembly Speaker resigns | Latest News". Tribune Online (in Turanci). 2020-02-25. Retrieved 2020-06-15.
  8. Yaba, Mohammed Ibrahim; report, Kaduna with Agency (2020-02-25). "UPDATED: Kaduna Assembly appoints new Speaker, Deputy". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-04-01. Retrieved 2020-06-15.
  9. "UPDATED:Kaduna Assembly Speaker resigns". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-06-15.