Jump to content

Yusuf Maryam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Maryam
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 1 ga Janairu, 1975 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Yusuf Maryam Aladi yar Najeriya ce mai kula da jama'a kuma ƴar Siyasa mai wakiltar mazaɓar Ilorin ta kudu, karamar hukumar Ilorin ta kudu a majalisar dokokin jihar Kwara ta 10.[1][2]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Maryam a shekarar 1975 a garin Ilorin dake karamar hukumar Ilorin ta kudu a jihar Kwara Najeriya. Ta yi karatun harkokin mulki a Jami’ar Bayero ta Kano, a lokacin da take digiri na farko inda ta samu digirin ta a fannin siyasa a shekarar 1994 da 1999.[1]

Maryam na da godewa a shugabaanci kuma ita shugaba ce wadda ta shiga harkar siyasa, a baya ta yi aiki a matsayin taimakon gudanarwa a Standard Construction Nig ltd, Kano, tsakanin 1994 zuwa 1995, kafin a zabe ta a matsayin mamba ta majalisar wakilai ta 10 a jihar Kwara a karkashin jam’iyyar All Progressive Congress a zaben 2023 ta wakilci mazabar Ilorin ta Kudu.[1][2]

  1. 1.0 1.1 1.2 "HON. YUSUF MARYAM". Kwara State House of Assembly. Retrieved 3 December 2024.
  2. 2.0 2.1 Oyekola, Tunde (21 March 2023). "Five women get Kwara Assembly seats". Punch Newspapers. Retrieved 27 December 2024