Jump to content

Yusuf Moalin Amin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yusuf Moalin Amin ɗan siyasa ne na Somaliya . Shi ne Ministan Tashoshin Jiragen Ruwa da Sufurin Ruwa na Somaliya, wanda Firayim Minista Abdiweli Sheikh Ahmed ya naɗa a matsayin a ranar 17 ga Janairun 2014.