Yusuf Sa'idu Miga
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Jahun/Miga | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1 Satumba 1957 (68 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Yusuf Sa'idu Miga ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka mamba ne mai wakiltar mazabar Jahun/Miga a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 1 ga Janairun 1958, ya fito ne daga jihar Jigawa. An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a 2023 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-06
- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06
- ↑ National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06