Jump to content

Yusuf Shitu Galambi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Shitu Galambi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

29 ga Yuni, 2021 -
Yuguda Hassan Kila
District: Gwaram
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Gwaram
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Peoples Democratic Party

Yusuf Shitu Galambi (an haife shi a ranar 28 ga watan Janairu 1964) ɗan siyasan Najeriya ne.[1] [2] [3] A yanzu haka yana zama wakilin tarayya kuma mai wakiltar mazaɓar Gwaram ta jihar Jigawa a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10.[4] [5][6]

  1. Omorogbe, Paul (2021-06-20). "Jigawa bye-election: APC candidate declared winner". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  2. David (2021-05-23). "Galambi emerges Gwaram APC house of reps candidate". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  3. Muhammad, Khaleel (2021-06-20). "APC wins Jigawa bye-election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  4. Omorogbe, Paul (2021-06-20). "Jigawa bye-election: APC candidate declared winner". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  5. David (2021-05-23). "Galambi emerges Gwaram APC house of reps candidate". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  6. Muhammad, Khaleel (2021-06-20). "APC wins Jigawa bye-election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.