Yusufari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgYusufari

Wuri
 13°11′00″N 10°51′00″E / 13.1833°N 10.85°E / 13.1833; 10.85
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaYobe
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,928 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yusufari Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya. Helkwatar ta na nan ne a garin Yusufari a kudu maso. Garin tayi iyaka ne da kasar Nijar ta yammaci.

Tanada kimanin fadin filin kasa dayake 3,928 km² da yawan jama'a 111,086 a kidayar 2006 (census).

Lambar Akwatin aika sako postal code na garin itace 630.[1]

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web|title=Post Offices- with map of LGA |work= |publisher=NIPOST |url=http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx |accessdate=2009-10-20 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx |archivedate=November 26, 2012