Jump to content

Zé Carlos (ɗan ƙwallon ƙafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zé Carlos (ɗan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa Juiz de Fora (en) Fassara, 28 ga Afirilu, 1945
ƙasa Brazil
Mutuwa Belo Horizonte (en) Fassara, 12 ga Yuni, 2018
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Cruzeiro E.C. (en) Fassara1965-197715412
  Brazil men's national football team (en) Fassara1968-197540
  Guarani Futebol Clube (en) Fassara1977-1979341
Esporte Clube Bahia (en) Fassara1980-1980
  Botafogo F.R. (en) Fassara1980-1980150
  Uberaba Sport Club (en) Fassara1982-1982
  Villa Nova Atlético Clube (en) Fassara1982-1983
  Uberaba Sport Club (en) Fassara1983-198361
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 73 kg
Tsayi 172 cm

José Carlos Bernardo (an haife shi a ranar 28 Afrilu shekarar 1945 - 12 Yuni 2018), wanda aka fi sani da Zé Carlos, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ya yi wasa a matsayin dan wasan tsakiya. Ya buga wasanni hudu a tawagar kasar Brazil daga shekarar ta 1968 zuwa 1975. [1] Ya kuma kasance daga cikin tawagar Brazil don gasar Copa América ta shekarar ta 1975.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "José Carlos Bernardo". worldfootball.net. Retrieved 17 July 2021.
  2. "Copa América 1975". RSSSF. Retrieved 17 July 2021.