Zaɓen gwamnan jihar Bendel, 1979
Appearance
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 28 ga Yuli, 1979 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) |
Bendel State (en) |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Bendel a shekarar 1979 a ranar 28 ga Yuli, 1979[1]. Ambrose Alli na jam'iyyar UPN ne ya lashe zabe a karo na farko inda ya zama gwamnan jihar Bendel na farko da ya jagoranci kuma ya kayar da babbar jam'iyyar adawa a fafatawar.[2][3]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Ana zaben gwamnan jihar Bendel ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai jam’iyyun siyasa biyar da Hukumar Zabe ta Tarayya (FEDECO) ta yi wa rajista a zaben. Ambrose Folorunsho Alli na jam'iyyar NPN ne ya lashe zaben da kuri'u mafi girma.[4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ African Elections Database". African Elections. Retrieved May 17, 2021.
- ↑ Panter-Brick, K. (1979). "Nigeria: The 1979 Elections". Africa Spectrum. 14 (3): 323. JSTOR 40173962. Retrieved May 20, 2021
- ↑ THE SECOND REPUBLIC, 1979-83". Countryside Studies. Retrieved May 18, 2021
- ↑ Hart, C. (1993). "The Nigerian Elections of 1983" (JSTOR). Africa: Journal of the International African Institute. 63 (3): 397–418. doi:10.2307/1161428. JSTOR 1161428. S2CID 145591693.
- ↑ 33. Nigeria (1960-present)". University of Central Arkansas. Retrieved May 20, 2021