Jump to content

Zaɓen gwamnan jihar Enugu, 1999

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaɓen gwamnan jihar Enugu, 1999
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 9 ga Janairu, 1999
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jahar pilato

An gudanar da zaben gwamnan jihar Filato a shekarar 1999 a Najeriya ranar 9 ga watan Junairu, 1999. Dan takarar jam'iyyar PDP Joshua Dariye ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam'iyyar APP.[1][2]

Joshua Dariye ya zama dan takarar PDP.[3][4]

Tsarin zabe

[gyara sashe | gyara masomin]

Ana zaben Gwamnan Jihar Filato ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.

Zaben firamare

[gyara sashe | gyara masomin]

Jam'iyyar PDP

[gyara sashe | gyara masomin]

Joshua Dariye ne ya lashe zaben fidda gwani na PDP.[5]

Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,313,603. Adadin kuri'un da aka kada ya kai 753,717, yayin da adadin kuri'u masu inganci ya kai 734,741. kuri'un da aka ki amincewa sun kai 18,976.[6]

  1. Nigeria in Transition: Hearing Before the Subcommittee on Domestic and International Monetary Policy of the Committee on Banking and Financial Services, U.S. House of Representatives, One Hundred Sixth Congress, Second Session, May 25, 2000. U.S. Government Printing Office. 2000. ISBN 978-0-16-061272-5.
  2. "Nigeria: Election Monitoring, 2,18 Feb 1999". www.africa.upenn.edu. Retrieved May 20, 2021.
  3. NIGERIAN STATE ELECTED GOVERNORS - 1999". nigeriaworld.com. Retrieved May 20, 2021
  4. "Nigerian States". www.worldstatesmen.org. Retrieved May 20, 2021.
  5. Tracker, Nigerian (March 22, 2021). "How First Set Of 1999 Governors Went To Political Oblivion". Nigerian Tracker. Retrieved May 20, 2021.
  6. "PDF" (PDF). EISA. May 20, 2021. Archived (PDF) from the original on December 20, 2020. Retrieved May 20, 2021.