Zaɓen gwamnan jihar Legas, 1991
Appearance
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 14 Disamba 1991 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | jahar Legas |
Zaben gwamnan jihar Legas a shekarar 1991, zaben gwamnan Najeriya ne wanda ya gudana a ranar 14 ga Disamba 1991 kuma dan takarar jam’iyyar NRC Michael Otedola ne ya lashe zaben.[1][2]
Zabe da sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]An gudanar da zaben ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri'a a bude. Zaben fidda gwani, inda jam’iyyun biyu suka zabi masu rike da tutarsu, a ranar 19 ga Oktoba 1991.[3] Zaben, wanda ya faru a ranar 14 ga Disamba 1991, dan takarar NRC Michael Otedola ne ya lashe zaben.[4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ How we politicked in the past, by veterans". Daily Trust. Retrieved May 20, 2021
- ↑ CONTRADICTING ITSELF An Undemocratic Transition Seeks To Bring Democracy Nearer" (PDF). Archived (PDF) from the original on February 10, 2009.
- ↑ "Nigeria - The Third Republic". countrystudies.us. Retrieved May 20, 2021
- ↑ Refugees, United Nations High Commissioner for. "Refworld | Nigeria: Corroboration of state assembly and gubernatorial election results for Lagos State, December 1991". Refworld. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Nwosu, Professor Humphrey N. (August 1, 2017). Laying the Foundation for Nigeria's Democracy: My Account of the June 12, 1993 Presidential Election and Its Annulment. Page Publishing Inc. ISBN 978-1-63568-287-8.