Jump to content

Zaɓen gwamnan jihar Ribas, 2015

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaɓen gwamnan jihar Ribas, 2015

Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 11 ga Afirilu, 2015
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar rivers
Ofishin da ake takara gwamna
Ɗan takarar da yayi nasara Ezenwo Nyesom Wike

An gudanar da zaben gwamnan jihar Ribas ne a ranar 11 ga watan Afrilun shekara ta 2015. Dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party, Ezenwo Wike, tsohon karamin ministan ilimi ya doke dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Dakuku Peterside da dan takarar jam’iyyar Labour Tonye Princewill.

Gwamna da mataimakin gwamnan jihar Ribas an zabe su ne akan tikiti daya.[1]

Jam'iyyar PDP

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam'iyyar People's Democratic Party Ezenwo Wike ya gudanar da yakin neman zabe mai inganci kuma bai samu hamayya ba a zaben firamare na ranar 8 ga Disamba shekara ta 2014. Ya samu kashi 97.65 na kuri’un da aka kada a kan wasu ‘yan hamayya hudu da suka hada da Lee Maeba, dan majalissa dattawa mai wakiltar mazabar jihar Rivers ta Kudu maso Gabas.[2]

'Yan takara

[gyara sashe | gyara masomin]

•Ezenwo Wike, tsohon karamin ministan ilimi

•Dumbari Dimkpa

•West Ibinabo

•Emmanuel Georgewill

•Lee Maeba, Senator

  1. Onoyume, Jimitota (13 April 2015). "Rivers Election Result: INEC declares Wike winner". Vanguard. Retrieved 13 April 2015
  2. Wike wins Rivers PDP gov primary". The Punch. 8 December 2014. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 13 April 2015
  3. "Wike wins Rivers PDP gov primary". The Punch. 8 December 2014. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 13 April 2015.
PDP primary results[3]
Party Candidate Kuri'u %
PDP Ezenwo Wike 1,083 97.65
PDP Dumbari Dimkpa 21 1.89
PDP West Ibinabo 3 0.27
PDP Emmanuel Georgewill 1 0.09
PDP Lee Maeba 1 0.09
Jimlar kuri'u 1,109 100