Jump to content

Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a Jihar Delta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a Jihar Delta
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara jahar Delta

An gudanar da zaben Majalisar Dattijai ta Najeriya na shekarar 1999 a Jihar Delta a ranar 20 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999, don zabar mambobin Majalisar Dattijan Najeriya don wakiltar Jihar Delta. Patrick Osakwe wanda ke wakiltar Delta North, Fred Aghogho Brume wanda ke wakilcin Delta Central da Stella Omu wanda ke wakilci Delta South duk sun ci nasara a dandalin Jam'iyyar Demokradiyyar Jama'a.[1][2][3]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]
Kasancewa Jam'iyyar Jimillar
PDP AD
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 3 0 3

Takaitaccen Bayani

[gyara sashe | gyara masomin]
Gundumar Mai mulki Jam'iyyar Sanata da aka zaba Jam'iyyar
Delta ta Arewa Patrick Osakwe PDP
Delta ta Tsakiya Fredhog Agho Brume PDP
Delta ta Kudu Stella Omu PDP

Delta ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Patrick Osakwe na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.

Delta ta Tsakiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Fred Aghogho Brume na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[4]

Delta ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Stella Omu ta jam'iyyar Peoples Democratic Party ce ta lashe zaben.[5]

  1. "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 2003". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
  2. "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-22.
  3. "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2021-02-13. Retrieved 2021-08-22.
  4. "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
  5. "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on 2003-08-15. Retrieved 2021-08-22.