Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a Jihar Edo
Appearance
| Iri | zaɓe |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | jahar Edo |
An gudanar da zaben Majalisar Dattijai ta Najeriya na 1999 a Jihar Edo a ranar 20 ga Fabrairu, 1999, don zabar mambobin majalisar dattijai don wakiltar Jihar Edo. Victor Oyofo wanda ke wakiltar Edo Arewa, Oserheimen Osunbor wanda ke wakilcin Edo ta Tsakiya da Roland Owie wanda ke wakilci Edo ta Kudu duk sun ci nasara a dandalin Jam'iyyar Demokradiyyar Jama'a.[1][2][3]
Bayani na gaba ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]| Kasancewa | Jam'iyyar | Jimillar | |
|---|---|---|---|
| PDP | AD | ||
| Kafin Zabe | 3 | ||
| Bayan Zabe | 3 | 0 | 3 |
Takaitaccen Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Gundumar | Mai mulki | Jam'iyyar | Sanata da aka zaba | Jam'iyyar | ||
|---|---|---|---|---|---|---|
| Edo Arewa | Victor Oyofo | PDP | ||||
| Edo ta Tsakiya | Oserheimen Osunbor | PDP | ||||
| Edo ta Kudu | Roland Owie | PDP | ||||
Sakamakon
[gyara sashe | gyara masomin]Edo Arewa
[gyara sashe | gyara masomin]Victor Oyofo na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.
Edo ta Tsakiya
[gyara sashe | gyara masomin]Oserheimen Osunbor na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[4]
Edo ta Kudu
[gyara sashe | gyara masomin]Roland Owie na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 2003". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2021-02-13. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on 2003-08-15. Retrieved 2021-08-22.