Jump to content

Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a Jihar Yobe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a Jihar Yobe
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Yobe

An gudanar da zaben Majalisar Dattijai ta Najeriya na shekarar 1999 a Jihar Yobe a ranar 20 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999, don zabar mambobin Majalisar Dattijan Najeriya don wakiltar Jihar Yope. Mamman Bello Ali wanda ke wakiltar Yobe ta Kudu da Usman Albishir wanda ke wakilcin Yobe ta Arewa sun ci nasara a dandalin Jam'iyyar Demokradiyya ta Jama'a, yayin da Goni Modu Bura wanda ke wakilci Yobe ta Gabas ya ci nasara a kan dandalin Jam-iyyar Jama'ar Najeriya.[1][2][3]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]
Kasancewa Jam'iyyar Jimillar
PDP ANPP
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 2 1 3

Takaitaccen Bayani

[gyara sashe | gyara masomin]
Gundumar Mai mulki Jam'iyyar Sanata da aka zaba Jam'iyyar
Yobe ta Kudu Mamman Bello Ali PDP
Yobe ta Arewa Usman Albishir PDP
Yobe Gabas Goni Modu Bura ANPP

Yobe ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Mamman Bello Ali na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.

Yobe ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Usman Albishir na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[4]

Goni Modu Bura na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.[5]

  1. "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 1999". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
  2. "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-22.
  3. "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2022-05-27. Retrieved 2021-08-22.
  4. "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
  5. "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on August 15, 2003. Retrieved 2021-08-22.