Jump to content

Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a jihar Kwara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a jihar Kwara
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Kwara

An gudanar da zaben Majalisar Dattijai ta Najeriya na shekarar 1999 a Jihar Kwara a ranar 20 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999, don zabar mambobin Majalisar Dattijan Najeriya don wakiltar Jihar Kwar. Suleiman Ajadi wanda ke wakiltar Kwara ta Kudu da Salman Is'haq wanda ke wakilcin Kwara ta Tsakiya sun ci nasara a dandalin All Nigeria Peoples Party, yayin da Ahmed Zuruq wanda ke wakilci Kwara ta Arewa ya ci nasara a kan dandalin Peoples Democratic Party.[1][2][3]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]
Kasancewa Jam'iyyar Jimillar
PDP ANPP
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 1 2 3

Takaitaccen Bayani

[gyara sashe | gyara masomin]
Gundumar Mai mulki Jam'iyyar Sanata da aka zaba Jam'iyyar
Kwara ta Kudu Suleiman Ajadi ANPP
Kwara ta Tsakiya Salman Is'haq ANPP
Kwara ta Arewa Ahmed Zuruq PDP

Kwara ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Suleiman Ajadi na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.

Kwara ta Tsakiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Salman Is'haq na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.[4]

Kwara ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ahmed Zuruq na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[5]

  1. "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 1999". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
  2. "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Archived from the original on 2021-10-21. Retrieved 2021-08-22.
  3. "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2022-09-30. Retrieved 2021-08-22.
  4. "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
  5. "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on August 15, 2003. Retrieved 2021-08-22.