Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya a shekarar 1999 a jihar Zamfara
Appearance
| Iri | zaɓe |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jihar Zamfara |
An gudanar da zaben Majalisar Dattijai ta Najeriya na shekarar 1999 a Jihar Zamfara a ranar 20 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999, don zabar mambobin Majalisar Dattijan Najeriya don wakiltar Jihar Zam fara. Lawali Shuaibu wanda ke wakiltar Zamfara ta Arewa, Saidu Dansadan wanda ke wakilcin Zamfara ta Tsakiya da Yushau Anka wanda ke wakil da Zamfara ta Yamma duk sun ci nasara a dandalin All Nigeria Peoples Party.[1][2][3]
Bayani na gaba ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]| Kasancewa | Jam'iyyar | Jimillar | |
|---|---|---|---|
| PDP | ANPP | ||
| Kafin Zabe | 3 | ||
| Bayan Zabe | 0 | 3 | 3 |
Takaitaccen Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Gundumar | Mai mulki | Jam'iyyar | Sanata da aka zaba | Jam'iyyar | ||
|---|---|---|---|---|---|---|
| Zamfara ta Arewa | Lawali Shuaibu | ANPP | ||||
| Zamfara ta Tsakiya | Saidu Dansadan | ANPP | ||||
| Zamfara Yamma | Yushau Anka | ANPP | ||||
Sakamakon
[gyara sashe | gyara masomin]Zamfara ta Arewa
[gyara sashe | gyara masomin]Lawali Shuaibu na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.
Zamfara ta Tsakiya
[gyara sashe | gyara masomin]Saidu Dansadan na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.[4]
Zamfara Yamma
[gyara sashe | gyara masomin]Yushau Anka na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 1999". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2022-09-30. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on August 15, 2003. Retrieved 2021-08-22.