Zaben Majalisar Dattijai na Najeriya na 2003 a Jihar Bauchi
Appearance
| Iri | zaɓe |
|---|---|
| Kwanan watan | 12 ga Afirilu, 2003 |
| Wuri | Bauchi |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jihar Bauchi |
An gudanar da zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya na shekarar 2003 a jihar Bauchi ranar 12 ga Afrilu, 2003, domin zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Bauchi. Baba Tela mai wakiltar Bauchi ta Arewa da Bala Adamu mai wakiltar Bauchi ta tsakiya da Abubakar Maikafi mai wakiltar Bauchi ta Kudu duk sun lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP..[1][2][3]
Bayani na gaba ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]| Kasancewa | Jam'iyyar | Jimillar | |
|---|---|---|---|
| PDP | AD | ||
| Kafin Zabe | 3 | ||
| Bayan Zabe | 3 | 0 | 3 |
Takaitaccen Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Gundumar | Mai mulki | Jam'iyyar | Sanata da aka zaba | Jam'iyyar | ||
|---|---|---|---|---|---|---|
| Bauchi ta Arewa | Baba Tela | PDP | ||||
| Bauchi ta Tsakiya | Bala Adamu | PDP | ||||
| Bauchi ta Kudu | Abubakar Maikafi | PDP | ||||
Sakamakon
[gyara sashe | gyara masomin]Bauchi ta Arewa
[gyara sashe | gyara masomin]Bala Adamu na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[4][5][6]
- ↑ "NIGERIA: parliamentary elections House of Representatives, 2003". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Africa Update". web.ccsu.edu. Archived from the original on 2022-09-30. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Senators From 1999 Till Date -" (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-08-20. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "Nigeria's 2003 Elections". Human Rights Watch (in Turanci). 2004-06-01. Retrieved 2021-08-31.
- ↑ "Nigeria in Political Transition Updated September 15, 2003" (PDF). Archived (PDF) from the original on October 18, 2020.
Bauchi ta Tsakiya
[gyara sashe | gyara masomin]Abubakar Maikafi na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[1]
Bauchi ta Kudu
[gyara sashe | gyara masomin]Baba Tela na jam'iyyar Peoples Democratic Party ne ya lashe zaben.[2][3][4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "SENATORS". dawodu.com. Archived from the original on August 15, 2003. Retrieved 2021-08-22.
- ↑ "International Republican Institute 2003 Nigeria Election Observation Report" (PDF). Archived (PDF) from the original on March 19, 2015.
- ↑ "IFES Election Guide | Elections: Nigeria Parliamentary Apr 12 2003". www.electionguide.org. Retrieved 2021-08-31.
- ↑ "NATIONAL ASSEMBLY ELECTIONS, 12 APRIL 2003" (PDF). Archived (PDF) from the original on April 29, 2021.
- ↑ "The National Assembly and Presidential Elections in Nigeria 12 and 19 April 2003". Archived from the original on June 13, 2021.