Jump to content

Zaben Majalisar Dokokin Jihar Ebonyi na 2015

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Majalisar Dokokin Jihar Ebonyi na 2015
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya

An gudanar da Zaben Majalisar Dokokin Jihar Ebonyi na 2015 a ranar 11 ga Afrilu, 2015, don zabar mambobin Majalisar Dokokin Jiha ta Ebonyi a Najeriya. Dukkanin kujeru 24 sun kasance don zabe a Majalisar Dokokin Jihar Ebonyi.[1][2][3][4]

Dan takarar PDP Francis Ogbonnaya Nwifuru ya lashe zaben. [5]

Onicha Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Odefa Obasi Odefa ya lashe zaben. [6]

Ezza Arewa maso Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Victor Nwite ya lashe zaben.[7][8][9]

Afikpo Arewa maso Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Ikoro Kingsley Ogbonnaya ya lashe zaben. [10]

Ebonyi Arewa maso Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP ya lashe zaben. [11][12]

Ezza ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Chris Ususlor ya lashe zaben.

Ohaozara Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Onu Nwonye ya lashe zaben.

Ezza Arewa maso Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Nwobashi Joseph ya lashe zaben.

Afikpo Kudu maso Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Nkemka Okoro Onuma ya lashe zaben.

Dan takarar LP Anthony Nwegede ya lashe zaben.

Abakaliki ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Okpo Franca Chinyere ya lashe zaben.

Ikwo ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Nwuruku Humphrey Alieze ya lashe zaben.

Ohaukwu ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Oselebe Abyga Christian ya lashe zaben.

Ebonyi Arewa maso Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Ezeoma Benjamin ya lashe zaben.

Afikpo Kudu maso Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Chidi Ejem ya lashe zaben.

Ikwo ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Ogiji Imo Chike ya lashe zaben.

Ishielu ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Julius Ifeanyi Nwokpo ya lashe zaben.

Dan takarar PDP Oliver Osi ya lashe zaben.

Ohaozara Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Ude Augusta Chika ya lashe zaben.

Ohaukwu ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Frank Nwaka Onwe ya lashe zaben.

Onicha Yamma

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Valentine Okike Uzo ya lashe zaben.

Abakaliki ta Kudu

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Luke Nkwegu ya lashe zaben.

Ishielu ta Arewa

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Ali Okechukwu ya lashe zaben.

Afikpo Arewa maso Gabas

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PPA Maria Ude Nwachi ta lashe zaben.[13]

  1. "PDP wins 16 of 18 Assembly seats in Ebonyi" (in Turanci). 2015-04-14. Archived from the original on May 26, 2015. Retrieved 2021-12-21.
  2. "PDP wins Ebonyi rerun". The Nation Newspaper (in Turanci). 2015-04-28. Retrieved 2021-12-21.
  3. "Ebonyi assembly withdraws 2015 budget proposal - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2021-12-21.
  4. "Ebonyi Assembly Passes 18 Bills Into Law - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2021-12-21.
  5. "Ebonyi State Government | News Post". www.ebonyistate.gov.ng. Archived from the original on 2021-12-21. Retrieved 2021-12-21.
  6. "EMPLOYMENT: Ebonyi Assembly alleges marginalization of indigenes in FG agencies". Vanguard News (in Turanci). 2016-03-16. Retrieved 2021-12-21.
  7. "Valedictory session: 49 bills passed by Ebonyi assembly, Speaker Nwifuru says". Tribune Online (in Turanci). 2019-06-08. Retrieved 2021-12-21.
  8. "Nwifuru is new Ebonyi Speaker | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-06-08. Retrieved 2021-12-21.
  9. "House of Reps: Ebonyi Speaker, 5 others win primaries". Vanguard News (in Turanci). 2014-12-06. Retrieved 2021-12-21.
  10. "Ebonyi gets new speaker, Umahi flays Fourth Assembly". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2015-06-09. Retrieved 2021-12-21.
  11. "PDP wins 16 Assembly seats in Ebonyi". The Nation Newspaper (in Turanci). 2015-04-14. Retrieved 2021-12-21.
  12. "Ebonyi Assembly approves N75.8b Appropriation Bill for 2015 -". The Eagle Online (in Turanci). 2015-06-27. Retrieved 2021-12-21.
  13. "Maria Ude Nwachi Biography And Life Facts - NairaPawa" (in Turanci). 2022-12-30. Retrieved 2022-12-30.