Jump to content

Zaben Majalisar Wakilai ta Najeriya a Jihar Nasarawa a 1999

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Majalisar Wakilai ta Najeriya a Jihar Nasarawa a 1999
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jahar Nasarawa

An gudanar da zaben Majalisar Wakilai ta Najeriya na 1999 a Jihar Nasarawa a ranar 20 ga watan Febrairu, a shekarar ta 1999, don zabar membobin Majalisar Wakili don wakiltar Jihar Nasarawa, Najeriya.[1][2][3][4]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]
Kasancewa Jam'iyyar Jimillar
APP PDP
Kafin Zabe - - 5
Bayan Zabe - 5 5

Takaitaccen Bayani

[gyara sashe | gyara masomin]
Gundumar Jam'iyyar Zaɓaɓɓen Wakilin Jam'iyyar
Nasarawa/Toto Samuel Egya PDP
Lafia / Obi Yusuf Suleiman PDP
Keffi/Karu/Kokona Salisu M. Raji PDP
Awe/Doma/Keana Musa Elayo PDP
Akwanga/Nasarawa/Eggon/Wamba Idris Yahaya Yakubu PDP

Nasarawa/Toto

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Samuel Egya ya lashe zaben, inda ya doke wasu 'yan takarar jam'iyyar.[5][6][7]

Lafia / Obi

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Yusuf Suleiman ya lashe zaben, inda ya doke sauran 'yan takarar jam'iyyar.[8]

Keffi/Karu/Kokona

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Salisu M. Raji ya lashe zaben, inda ya kayar da sauran 'yan takarar jam'iyya.[9]

Awe/Doma/Keana

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Musa Elayo ya lashe zaben, inda ya doke sauran 'yan takarar jam'iyya.[10][11]

Akwanga/Nasarawa/Eggon/Wamba

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar PDP Idris Yahaya Yakubu ya lashe zaben, inda ya doke sauran 'yan takarar jam'iyyar.[12]

  1. "Members Akwanga/Nasarawa Egon/Wamba House of Representatives, National Assembly from 1999 - 2021| Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-31.
  2. "Members Awe/Doma/Keana House of Representatives, National Assembly from 1999 - 2021| Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-31.
  3. "Members Karu/Keffi/Konona House of Representatives, National Assembly from 1999 - 2021| Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-31.
  4. "Members Lafia/Obi House of Representatives, National Assembly from 1999 - 2021| Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-31.
  5. "Lawmakers lament abandoned federal projects in Nasarawa State". Daily Trust (in Turanci). 2009-06-07. Archived from the original on October 17, 2021. Retrieved 2021-10-17.
  6. "Public offices held by Samuel Azamu Egya in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-17.
  7. "Members Nasarawa/Toto House of Representatives, National Assembly from 1999 - 2021| Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-31.
  8. "Public offices held by Yusuf Suleiman in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2021-10-17.
  9. "Public offices held by Salisu M. Raji in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 1999. Retrieved 2021-10-17.
  10. "Public offices held by Musa Elayo in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 1999. Retrieved 2021-10-17.
  11. Blueprint (2021-06-18). "Mohammed Abba Gana, Musa Elayo: Where are they now?". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2021-10-17.
  12. "Public offices held by Idris Yahaya Yakubu in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 1999. Retrieved 2021-10-17.