Zaben Majalisar Wakilai ta Najeriya na 2015 a Babban Birnin Tarayya
Appearance
| Iri | zaɓe |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Babban Birnin Tarayyan Najeriya, |
A ranar 28 ga Maris, 2015 ne aka gudanar da zaɓen ƴan majalisar wakilan Najeriya na shekarar 2015 a babban birnin tarayya Abuja, domin zaɓen ƴan majalisar wakilai da za su wakilci babban birnin tarayyar Najeriya.[1][2]
Bayani na gaba ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]| Kasancewa | Jam'iyyar | Jimillar | |
|---|---|---|---|
| APC | PDP | ||
| Kafin Zabe | - | 2 | 2 |
| Bayan Zabe | 1 | 1 | 2 |
Takaitaccen Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Gundumar | Mai mulki | Jam'iyyar | Sanata da aka zaba | Jam'iyyar | ||
|---|---|---|---|---|---|---|
| Abaji/Gwagwalada/Kwali/Kuje | Isah Egah Dobi | PDP | Angulu Zakari Yamma | APC | ||
| Amac / Bwari | Zaphaniah Jisalo | PDP | Zaphaniah Jisalo | PDP | ||
Sakamakon
[gyara sashe | gyara masomin]Abaji/Gwagwalada/Kwali/Kuje
[gyara sashe | gyara masomin]'Yan takarar jam'iyyar sun yi rajista da hukumar zabe mai zaman kanta domin su fafata a zaben. Dan takarar jam’iyyar APC Angulu Zakari Yamma ne ya lashe zaben inda ya doke PDP Danladi Etsu Zhin da sauran ‘yan takarar jam’iyyar[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria, Media (2018-06-05). "Biography Of Angulu Zakari". Media Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-10-07.
- ↑ "Sen. Aduda 2015 Senatorial Ambition Hangs In The Balance | » Universal Reporters" (in Turanci). 2014-10-24. Retrieved 2021-10-07.
- ↑ "Hon. Zaphaniah Jisalo biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-10-07.