Zaben Majalisar Wakilai ta Najeriya na 2019 a Jihar Kogi
| Iri | zaɓe |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jahar Kogi |
An gudanar da Zaben Majalisar Wakilai ta Najeriya na 2019 a Jihar Kogi a ranar 23 ga Fabrairu, 2019, don zabar mambobin Majalisar Wakili don wakiltar Jihar Kog, Najeriya.
Bayani na gaba ɗaya
[gyara sashe | gyara masomin]| Kasancewa | Jam'iyyar | Jimillar | ||
|---|---|---|---|---|
| APC | PDP | ADC | ||
| Kafin Zabe | 4 | 4 | 0 | 8 |
| Bayan Zabe | 7 | 0 | 1 | 8 |
Takaitaccen Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]| Gundumar | Mai mulki | Jam'iyyar | Zaɓaɓɓen Wakilin | Jam'iyyar | ||
|---|---|---|---|---|---|---|
| Adavi / Okehi | Muhammed Ajanah | APC | Joseph Bello | APC | ||
| Ajaokuta | Muhammed Idirisu | APC | Idirisu Lawal | APC | ||
| Ankpa/Omala/Olamaboro | Hassan Omale | APC | Ali Abdullahi Ibrahim | APC | ||
| Bassa / Dekina | Ikani Okolo | APC | Abdullahi Hassan | APC | ||
| Ibaji/Idah/Igalamela/Odolu | Emmanuel Egwu | PDP | David Idris Zakariya | APC | ||
| Kogi (Lokoja) /Kogi (K.K.) | Umar Jibril | PDP | Isah Abdulkareem Usman | APC | ||
| Okene/Ogori-Magogo | Yusuf Tijani | PDP | Yusuf Tijani | APC | ||
| Yagba Gabas / Yagba Yamma / Mopamuro | Lahadi Karimi | PDP | Leke Joseph Abejide | ADC | ||
Sakamakon
[gyara sashe | gyara masomin]Adavi / Okehi
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 16 sun yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Joseph Bello ya lashe zaben, inda ya doke PDP Onimisi Itopa da wasu 'yan takarar jam'iyya 14. Bello ya samu kashi 59.32% na kuri'un, yayin da Itopa ya samu kashi 28.37%.[1]
Ajaokuta
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 18 ne suka yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Idirisu Lawal ya lashe zaben, inda ya doke PDP Okino Adeiza da wasu 'yan takara 16. Lawal ya samu kashi 53.76% na kuri'un, yayin da Adeiza ya samu kashi 45.76%.[2]
Ankpa/Omala/Olamaboro
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 20 ne suka yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Ali Abdullahi Ibrahim ya lashe zaben, inda ya doke PDP Habiba Muhammed Deen da wasu 'yan takarar jam'iyya 18. Ibrahim ya samu kashi 48.62% na kuri'un, yayin da Deen ya samu kashi 33.99%.[3]
Bassa / Dekina
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 14 ne suka yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Abdullahi Hassan ya lashe zaben, inda ya doke PDP Benjamin Idani Okolo da wasu 'yan takara 11. Hassan ya samu kashi 62.62% na kuri'un, yayin da Okolo ya samu kashi 27.27%.[4]
Ibaji/Idah/Igalamela/Odolu
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 21 ne suka yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC David Idris Zacharias ya lashe zaben, inda ya doke PDP Emmanuel Egwu da wasu 'yan takara 12. Zacharias ya samu kashi 53.23% na kuri'un, yayin da Egwu ya samu kashi 32.39%.[5]
Kogi (Lokoja) /Kogi (K.K.)
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 17 sun yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Isah Abdulkareem Usman ya lashe zaben, inda ya doke PDP Shaba Ibrahim da wasu 'yan takarar jam'iyya 15. Usman ya samu kashi 51.81% na kuri'un, yayin da Ibrahim ya samu kashi 46.69%.[6]
Okene/Ogori-Magogo
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 20 ne suka yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar APC Yusuf Tijani ya lashe zaben, inda ya doke PDP Isah Suka Mohammad da wasu 'yan takarar jam'iyya 18. Tijani ya samu kashi 96.80% na kuri'un, yayin da Mohammad ya samu kashi 2.30%.[7]
Yagba Gabas / Yagba Yamma / Mopamuro
[gyara sashe | gyara masomin]Jimillar 'yan takara 15 sun yi rajista tare da Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta don yin takara a zaben. Dan takarar ADC Leke Joseph Abejide ya lashe zaben, inda ya doke APC Henry Abimbola da wasu 'yan takara 13. Abejide ya samu kashi 40.95% na kuri'un, yayin da Abimbola ya samu kashi 28.93%.[8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Adavi/Okehi Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.[permanent dead link]
- ↑ "Ajaokuta Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Ankpa/Omala/Olamaboro Constituency" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Bassa/Dekina Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Ibaji/Idah/Igalamela/Odolu Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Kogi (Lokoja)/Kogi (K.K.) Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Okene/Ogori-Magogo Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.
- ↑ "Yagba East/Yagba West/Mopamuro Constituency Election" (PDF). Retrieved 7 October 2021.