Zaben gwamna na Jihar Adamawa na 2003
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 19 ga Afirilu, 2003 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jihar Adamawa |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Adamawa a shekarar 2003 a ranar 19 ga Afrilu, 2003.[1] Gwamna mai ci, Boni Haruna na jam’iyyar PDP ya samu kashi 68.55% inda ya lashe zaben a karo na biyu, inda ya doke Adamu Modibbo na ANPP da wasu ‘yan takara uku.[2]
Boni Haruna ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP. Ya rike Bello Tukur a matsayin abokin takararsa.[3]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Ana zaben gwamnan jihar Adamawa ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara biyar ne suka yi rajista da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa domin yin takara a zaben.[20] Dan takarar jam’iyyar PDP, Boni Haruna ya lashe zabe a karo na biyu, inda ya doke wasu ‘yan takara hudu.[4]
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,280,204. Duk da haka, kashi 74.73% (watau 956,664) na masu jefa ƙuri'a ne kawai suka shiga aikin.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria Presidential and Gubernatorial Elections 2003 (PDF). Abuja: EU Election Observation Mission. April 22, 2003. Retrieved May 25, 2021.
- ↑ Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.
- ↑ "The next Adamawa Governor". BusinessDay. July 30, 2014. Retrieved May 25, 2021.
- ↑ Akinyele, T. A. (Fall 2004). "The 2003 Elections in Nigeria: Views from a Policy Maker". Africa Update. XI (4). CCSU. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.