Zaben gwamna na Jihar Borno na 2003
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 19 ga Afirilu, 2003 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jihar Borno |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Borno a shekarar 2003 a ranar 19 ga Afrilu, 2003.[1] Gwamna mai ci, Ali Modu Sheriff na ANPP ya lashe zabe karo na biyu, inda ya doke Mala Kachalla na AD da wasu 'yan takara uku. Ana zargin Sheriff ya nemi taimakon Boko Haram domin ya ci zabe.[2]
Ali Modu Sheriff ya zama dan takarar jam’iyyar ANPP a zaben fidda gwani na gwamna. Abokin takararsa shine Adamu Shettima.[3]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Ana zaben gwamnan jihar Borno ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara hudu ne suka yi rajista da hukumar zabe mai zaman kanta domin su fafata a zaben.[25] Dan takarar jam’iyyar ANPP, Ali Modu Sheriff, ya doke gwamna mai ci da wasu mutane uku inda ya lashe zaben.[4]
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 2,156,019. Duk da haka, kashi 37.92% (watau 817,533) na masu jefa ƙuri'a da suka yi rajista ne kawai suka shiga aikin.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria Presidential and Gubernatorial Elections 2003 (PDF). Abuja: EU Election Observation Mission. April 22, 2003. Retrieved March 8, 2021
- ↑ "My Boko Haram Story, by Ali Modu Sherrif, ex Borno Gov". Vanguard. September 3, 2014. Retrieved May 25, 2021
- ↑ Borno State: The dividends of democracy" (PDF). New African Magazine. Retrieved May 25, 2021
- ↑ Akinyele, T. A. (Fall 2004). "The 2003 Elections in Nigeria: Views from a Policy Maker". Africa Update. XI (4). CCSU. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.