Zaben gwamna na Jihar Enugu na 2003
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 19 ga Afirilu, 2003 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jihar Enugu |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Enugu a shekarar 2003 a Najeriya ranar 19 ga Afrilu, 2003. Dan takarar PDP Chimaroke Nnamani ya lashe zaben, inda ya doke Onu Solomon na jam'iyyar NRP.[1]
Chimaroke Nnamani ya zama dan takarar PDP. Ya zabi Okechukwu Ezewata Itanyi a matsayin abokin takararsa. Onu Solomon shi ne dan takarar jam’iyyar NRP tare da Walter Obiorah Oji a matsayin abokin takararsa.[2]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Ana zaben gwamnan jihar Enugu ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara 13 ne suka yi rajista da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa domin tsayawa takara a zaben.
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,479,542. Adadin kuri'un da aka kada ya kai 1,215,809, yayin da adadin kuri'u masu inganci ya kai 1,207,114. Kuri'u 8,695 da aka ki amincewa.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigeria 2003 - Gubernatorial candidates". March 11, 2003. Archived from the original on March 11, 2003. Retrieved May 20, 2021
- ↑ "PDP captures 27 states; ANPP-7; AD-1 l Obasanjo set for victory". April 4, 2013. Archived from the original on April 4, 2013. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ "NIGERIAN ELECTIONS 2003". www.gamji.com. Retrieved May 20, 2021