Zaben gwamna na Jihar Enugu na 2011
Appearance
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 26 ga Afirilu, 2011 |
| Ƙasa | Najeriya |
Zaben gwamnan jihar Enugu na shekarar 2011 shi ne zaben gwamna karo na 5 a jihar Enugu. Wanda aka gudanar a ranar 26 ga Afrilu, 2011, dan takarar jam'iyyar People's Democratic Party Sullivan Chime ya lashe zaben, inda ya doke Okey Ezea na jam'iyyar Labour.[1]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara 16 ne suka fafata a zaben. Sullivan Chime na jam’iyyar People’s Democratic Party ne ya lashe zaben inda ya doke Okey Ezea daga jam’iyyar Labour. Masu jefa kuri'a 1,324,197, ingantattun kuri'u 491,138, kuri'un da aka kada 502,213, an soke kuri'u 11,075.[2]