Jump to content

Zaben gwamna na Jihar Ondo na 2007

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben gwamna na Jihar Ondo na 2007
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 14 ga Afirilu, 2007
Ƙasa Najeriya

Zaben gwamna na Jihar Ondo na 2007 shi ne zaben gwamna na 6 a Jihar Ondo, Najeriya . An gudanar da shi a ranar 14 ga Afrilu, 2007, dan takarar jam'iyyar People's Democratic Party Olusegun Agagu ya lashe zaben, inda ya doke Olusegun Mimiko na Jam'iyyar Labour.[1]

Olusegun Agagu daga Jam'iyyar Demokradiyya ta Jama'a ta lashe zaben, ta doke Olusegun Mimiko daga Jam'idar Labour. Masu jefa kuri'a da aka yi rajista sun kasance 1,356,779.[2]

{{{title}}}
Party Candidate Kuri'u % ±%
{{{candidate}}}
{{{candidate}}}
hold
  1. "Rigged Elections: Results So Far". Sahara Reporters. 2007-04-15. Retrieved 2021-05-17.
  2. "allAfrica.com: Nigeria: Fashola Wins Lagos, Uduaghan Takes Delta (Page 1 of 3)". 2007-04-16. Archived from the original on 2007-04-16. Retrieved 2021-05-17.