Jump to content

Zaben gwamna na jihar Bauchi na 2003

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben gwamna na jihar Bauchi na 2003
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 19 ga Afirilu, 2003
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Bauchi

An gudanar da zaben gwamnan jihar Bauchi a ranar 19 ga Afrilu, 2003.[1] Gwamna mai ci Adamu Mu'azu na PDP ya lashe zabe karo na biyu, inda ya doke Ibrahim Jarma Katagum na ANPP da wasu 'yan takara uku.[2]

Adamu Mu'azu ne ya yi nasara a zaben fidda gwani na gwamna na jam'iyyar PDP. Ya rike Abdulmalik Mohammed a matsayin abokin takararsa.[3]

Tsarin zabe

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Gwamnan Jihar Bauchi ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.

‘Yan takara biyar ne suka yi rajista da hukumar zabe mai zaman kanta domin su fafata a zaben.[4] Gwamna mai ci Adamu Mu'azu ya lashe zabe a karo na biyu inda ya doke wasu 'yan takara hudu.[5]

Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 2,130,557.[6]

  1. Nigeria Presidential and Gubernatorial Elections 2003 (PDF). Abuja: EU Election Observation Mission. April 22, 2003. Retrieved May 25, 2021
  2. Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.
  3. Azikiwe, Ifeoha (2013). Nigeria: Echoes of a Century: Volume Two 1999-2014. p. 159. ISBN 9781481729291. Retrieved May 27, 2021.
  4. Aluko, Mobolaji E. (February 23, 2003). "NIGERIAN ELECTIONS 2003: Update 006: Nigerian Presidential & Gubernatorial Candidates". Gamji. Retrieved May 20, 2021.
  5. Akinyele, T. A. (Fall 2004). "The 2003 Elections in Nigeria: Views from a Policy Maker". Africa Update. XI (4). CCSU. Retrieved May 20, 2021.
  6. Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.