Zaben gwamna na jihar Delta na 2003
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 19 ga Afirilu, 2003 |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | jahar Delta |
An gudanar da zaben gwamnan jihar Delta a shekarar 2003 a ranar 19 ga Afrilu, 2003.[1] Gwamna mai ci, James Ibori na PDP ne ya lashe zabe a karo na biyu, inda ya doke Lucky Oghene Omoru na ANPP da wasu 'yan takara hudu.[2]
James Ibori ne ya lashe zaben fidda gwani na gwamna a jam'iyyar PDP. Abokin takararsa shine Benjamin Elue.[3]
Tsarin zabe
[gyara sashe | gyara masomin]Ana zaben gwamnan jihar Delta ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara shida ne suka yi rajista da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa domin yin takara a zaben.[4] Gwamna mai ci, James Ibori na jam'iyyar PDP ya lashe zabe a karo na biyu, inda ya doke wasu 'yan takara biyar.[5]
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,607,337. Duk da haka, kashi 56.44% (watau 907,251) na masu jefa ƙuri'a ne kawai suka shiga aikin.[6][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nigeria Presidential and Gubernatorial Elections 2003 (PDF). Abuja: EU Election Observation Mission. April 22, 2003. Retrieved March 8, 2021
- ↑ Aluko, Mobolaji E. (May 25, 2003). "What Happened in the South-West – The Myth of Massive Repudiation & Enthusiastic Acceptance". Burtonsville, MD, USA: Dawodu.com. Retrieved May 19, 2021.
- ↑ "ELUE, Chief Benjamin S." Blerf. January 25, 2017. Retrieved May 27, 2021
- ↑ Aluko, Mobolaji E. (February 23, 2003). "NIGERIAN ELECTIONS 2003: Update 006: Nigerian Presidential & Gubernatorial Candidates". Gamji. Retrieved May 20, 2021.
- ↑ Akinyele, T. A. (Fall 2004). "The 2003 Elections in Nigeria: Views from a Policy Maker". Africa Update. XI (4). CCSU. Retrieved May 20, 2021.