Zaben gwamna na jihar Delta na 2011
Appearance
| Iri |
gubernatorial election (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 26 ga Afirilu, 2011 |
| Ƙasa | Najeriya |
Zaben gwamnan jihar Delta na 2011 shi ne zaben gwamnan jihar Delta karo na 5. Wanda aka gudanar a ranar 26 ga Afrilu, 2011, dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party, Emmanuel Uduaghan ya lashe zaben, inda ya doke Great Ogboru na jam’iyyar Democratic People’s Party.[1][2]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]‘Yan takara 23 ne suka fafata a zaben. Emmanuel Uduaghan na jam’iyyar People’s Democratic Party ne ya lashe zaben inda ya doke Great Ogboru daga jam’iyyar Democratic People’s Party. Kuri'u masu inganci 1,017,234, kuri'u 1,051,229, an soke kuri'u 33,995.[3]