Jump to content

Zaben majalisa na Yammacin 1960

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben majalisa na Yammacin 1960
Iri legislative election (en) Fassara
Kwanan watan 1960
Ƙasa Najeriya

An gudanar da Zaben majalisa a Yammacin Yankin Najeriya" a watan Yulin shekara ta 1960. Sakamakon ya kasance nasara ga Action Group, wanda ya lashe 79 daga cikin kujeru 122.[1]

  1. Dolf Sternberger, Bernhard Vogel, Dieter Nohlen & Klaus Landfried (1969) Die Wahl der Parlamente: Band II: Afrika, Zweiter Halbband, p1546