Jump to content

Zaben majalisar dokokin jihar Oyo na 2015

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben majalisar dokokin jihar Oyo na 2015
Iri zaɓe

An gudanar da zaben majalisar dokokin jihar Oyo na shekarar 2015 a ranar 1 ga Afrilu, 2015, domin zaben 'yan majalisar dokokin jihar Oyo a Najeriya. Dukkan kujeru 32 ne dai aka shirya zaɓe a majalisar dokokin jihar Oyo.[1][2]

Dan takara Oyebamiji Joshua ne ya lashe zaben.[3][4]

Ibadan North West

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar APC Oladipo Abimbola ne ya lashe zaben.

Akinyele II

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar APC Badmus Saheed ne ya lashe zaben.

Dan takarar jam’iyyar APC Musa Wasi ne ya lashe zaben.

Dan takarar jam’iyyar APC Oyatokun Oyeleke Adeyemi ne ya lashe zaben

  1. Oyo State House of Assembly: APC wins 18 seats, Accord, 8, PDP none". Newspeakonline. April 12, 2015. Retrieved January 6, 2022
  2. "APC wins 18 majority seats in Oyo assembly". Premium Times Nigeria. April 13, 2015. Archived from the original on April 18, 2015. Retrieved January 6, 2022.