Jump to content

Zaharaddeen Bello

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zaharaddeen Bello
Rayuwa
Haihuwa 21 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kano Pillars Fc-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Zahraddeen bello
Bello zahradden

Zaharaddeen Bello (An haife shi ranar 21 ga watan Disamban Shekarar 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya da ke buga wa ƙungiyar Kano Pillars wasa a matsayin mai tsaron baya.

Zaharaddeen ya wakilci Najeriya a lokacin wasan gasar cin kofin duniya ta matasa U-17, Najeriya U-20 kofin duniya da kuma Nigeria U23 World Cup team team.