Zainab Lawal Gummi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zainab Lawal Gummi
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Zainab Lawal Gummi ita ce kwamishiniyar mata, yara da ci gaban zamantakewar jihar Zamfara,[1] gwamnan jihar, Bello Matawalle ne ya nada ta.[2][3]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Zainab Lawal Gummi a matsayin kwamishina ta tsaya tsayin daka domin samun ilimi kyauta da kuma rashin nuna bambanci tsakanin jinsi tsakanin mata da maza.[4] Kuma ta sanar cewa gwamnatin su a shirye yake da ya kawo karshen cin zarafin yara kamar almajiranci, saida yara da kuma sanya yara ayyukan wahala. Sannan za'a iya cimma wannan buri ne kawai ta hanyar gudunmawar sarkunan gargajiya da kuma malamai don gyara dokoki da shari'a.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "COVID-19: Zamfara government receives 45 "Almajari" deported from Kaduna State". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 2020-05-18. Retrieved 2022-03-22.
  2. "Zamfara commissioners, advisers get portfolios | Premium Times Nigeria". 2019-12-11. Retrieved 2020-11-18.
  3. "Nigeria: Zamfara Governor Places Commissioners, Advisers On Three-Month Probation". allAfrica.com. 2019-12-06. Retrieved 2020-11-18.
  4. "Editorial (2020-03-18). "Zamfara commissioner advocates gender equality, free education for women". Blueprint Newspapers Limited. Retrieved 2020-11-18.
  5. "Zamfara engages traditional, religious leaders to end child abuse, trafficking".