Zakaria Dauda Nyampa
Appearance
13 ga Yuni, 2023 - ← Zakaria Dauda Nyampa District: Madagali/Michika
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 - Zakaria Dauda Nyampa → District: Madagali/Michika | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 12 ga Faburairu, 1972 (53 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Zakaria Dauda Nyampa ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu yana aiki a matsayin memba mai wakiltar Michika/Madagali Federal Constituency a majalisar wakilai. [1] [2] [3]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Zakaria Dauda Nyampa a ranar 12 ga watan Fabrairu 1973 kuma ya fito ne daga jihar Adamawa. [1] [2]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2019, Nyampa ya tsaya takarar ɗan majalisar wakilai kuma ya samu nasara a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Michika/Madagali Federal Constituency. A zaɓen shekara ta 2023, ya sake tsayawa takara a ƙarƙashin jam’iyyar PDP kuma ya yi nasara, inda ya zama dan majalisa na biyu. [4] [5]
Addini
[gyara sashe | gyara masomin]Zakaria Dauda Nyampa musulmi ne.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-18. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2024-12-18. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ Yakubu, Dirisu (2024-01-16). "Reps begin probe of alleged COVID-19 funds fraud". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-19.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-18.
- ↑ "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". www.voter.ng. Retrieved 2024-12-18.