Jump to content

Zakia Meghji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zakia Meghji
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara


Minister of Finance (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Sultanate of Zanzibar (en) Fassara, 31 Disamba 1946 (79 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Makaranta Jami'ar Dar es Salaam
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasa Party of the Revolution (en) Fassara

Zakia Hamdani Meghji (an haife ta a ranar 31 ga watan Disamba 1946) 'yar siyasar Tanzaniya ce wacce ta kasance mace ta farko a fannin Ministar Kuɗi daga shekarun 2006 zuwa 2008. [1] Ita ce mace ta farko da ta riƙe wannan muƙami.[2] [3] Ta kuma kasance ministar yawon buɗe ido, wacce har yanzu ita ce ministar yawon buɗe ido mafi daɗewa a ƙasar, wacce ta kawo sauye-sauye masu kyau a ma’aikatar.[2] [4]

Daga shekarun 1997 zuwa 2005 ita ce ministar albarkatun ƙasa da yawon buɗe ido. [2][5] Ita ce ministar kuɗi daga shekarun 2006 zuwa 2008.[2]

  1. "Member of Parliament CV". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 5 August 2013. Retrieved 5 March 2013.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 "University of Dar es Salaam-". www.udsm.ac.tz. Archived from the original on 2024-06-21. Retrieved 2024-06-21.
  3. "Zakia Hamdani Meghji : « Le tourisme de masse n'est pas sans danger » - Jeune Afrique.com". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 2024-06-21.
  4. "Zakia Hamdani Meghji : « Le tourisme de masse n'est pas sans danger » - Jeune Afrique.com". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 2024-06-21.
  5. "Zakia Hamdani Meghji : « Le tourisme de masse n'est pas sans danger » - Jeune Afrique.com". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 2024-06-21.