Zaman Dabo
Appearance
| gunduma ce a Najeriya | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Zangon Kataf |
| gunduma ce a Najeriya | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Zangon Kataf |
Atak Nfang (Hausa: Zaman Dabo) wani yanki ne da ƙauye a yankin Zangon Kataf, kudanci Jihar Kaduna a yankin Middle Belt na Najeriya . [1] Lambar gidan waya ta yankin ita ce 802142 .[2][3][4]
Gidaje
[gyara sashe | gyara masomin][5] Wadannan sune wasu manyan ƙauyuka a gundumar Atak Nfang (Zaman Dabo) sun hada da:
- Atak Agbaat
- Atakmawai (H. Kurmin Masara)
- Atak Nfang (Zaman Dabo)
- Apyia Akoo (Kankurmi)
- Chawai Zaman Dabo
- Chen Akoo (Zama Awon)
- Doka
- Kan Kibori
- Kibori
- Kitibir
- Makomurum
- Manyi Mashin
- Manyi Sansak
- Marana (Ungwan Rana)
- Sabon Gini
- Ungwan Maichibi
Yawan jama'a
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen gundumar Atak Nfang (Zaman Dabo) galibi Mutanen Atyap ne. Kodayake ana samun mazauna daga wasu sassan ƙasar a wasu sassan gundumar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Zaman Dabo, Zaman Dabo, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved September 29, 2020.
- ↑ "Nigeria Postcode". Retrieved September 29, 2020.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2020-09-28.
- ↑ "Zamam Dabo World Postal Codes: Nigeria". World Postal Code. Retrieved September 29, 2020.
- ↑ "Zaman Dabo, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". Retrieved September 29, 2020.