Zaman Lafiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zaman lafiya: yanayine na kwanciyan hankali, ba tare da tarzoma ko rikici ba, ko kuma tashin hankali. Kuma shi ne ya ke kara dankon kauna tare da kawo, cigaba a cikin kowace alumma. hakika zaman lafiya shi ne sanadin kowa ne zaman lafiya a cikin al'umma.

Kowace al'umma za ta ci gaba ne idan tana rayuwa cikin zaman lafiya. Ya kamata mu kasance masu zaman lafiya, mu guji abubuwan da za su kawo rashin zaman lafiya.
  • Hausawa nace zaman lafiya yafi zama dan sarki
  • Sai da zaman lafiya ake temakon juna
  • Kowa ya kwana lafiya shi yaso

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

[1]

  1. LITTAFIN ZAMAN LAFIYA BY PROF.DIKKO ,1990