Zamanin Tsakiya
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
age (en) ![]() ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na |
cultural movement (en) ![]() | |||
Fuskar | Tarihi | |||
Mabiyi |
ancient history (en) ![]() ![]() | |||
Ta biyo baya |
Renaissance, early modern period (en) ![]() | |||
Lokacin farawa | 476 | |||
Lokacin gamawa | 1500s, 1520, 1492, 1453 da 1517 | |||
Karatun ta |
medieval studies (en) ![]() ![]() ![]() | |||
WordLift URL (en) ![]() | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/middle_ages | |||
Subject named as (en) ![]() | Mittelalter | |||
Wuri | ||||
|
A cikin Tarihin Turai, 'Zamanin tsakiya' ko lokacin tsakiya ya kasance kusan daga ƙarni na 5 zuwa ƙarshen ƙarni na 15, kamar yadda ya faru bayan Tarihin tsohuwar duniya. zamanin ya fara ne tare da faduwar Daular Romawa ta Yamma kuma ya koma cikin Renaissance da zamanin bincike-bincike. Zamanin Tsakiya shine tsakiyar lokacin rarrabuwar gargajiya guda uku na tarihin Yamma: Tsohon zamani, zamanin Tsakiya, da zamanin yanzu. Lokacin zamani na tsakiya shima an rabashi zuwa Farko, tsakiya, da ƙarshen tsakiyar zamanai.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.