Jump to content

Zephaniah Jisalo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zephaniah Bitrus Jisalo (an haife shi a ranar 3 ga watan Afrilu, shekara ta alif 1970), ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu yana riƙe da muƙamin ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnatoci. [1] [2]

A shekarar 2011, an zaɓi Jisalo a matsayin ɗan majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazaɓar Abuja Municipal/Bwari. [3] A shekarar alif 2023, Shugaba Bola Tinubu ne ya naɗa shi a matsayin Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnati. [4] [5]

  1. "Special Duties Minister outlines projects completed in past year | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2024-07-31. Retrieved 2024-12-25.
  2. TheCable (2023-09-17). "Zephaniah Jisalo: We must elevate our basic education to global standard". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  3. BusinessDay (2023-08-08). "Group urges Tinubu to assign FCT ministry to Jisalo, indigene". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  4. Egobiambu, Emmanuel (2023-08-04). "LP's Senator Ireti Thanks Tinubu For Nominating First FCT Indigene As Minister". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  5. Wada, Musa (2023-11-19). "100 Days in Office: Hon Zaphaniah Bitrus Jisalo as Nigeria's Minister of Special Duties and Inter-Governmental Affairs". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.