Jump to content

Zomura Manezo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zomura Manezo
Member of Parliament of Uganda (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaUganda, 
ƙasaUganda
MazauniUganda
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaNational Resistance Movement (en) Fassara

Zomura Manezo 'yar siyasa ce ta ƙasar Uganda,[1] kuma 'yar majalisar dokoki.[2] An zaɓe ta a matsayin mace 'yar majalisa da za ta wakilci gundumar Obongi da ke arewacin Uganda, a lokacin babban zaɓen ƙasar Uganda na shekarar 2021. [3]

Ita memba ce a jam'iyyar National Resistance Movement mai mulki.[4][5] [6][7]

  • Jerin 'yan Majalisar Dokokin Uganda na 11
  • Majalisar Uganda
  1. ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News. 2021-01-18. Retrieved 2021-03-22.
  2. ↑ 2021 Election results
  3. ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News. 2021-01-18. Retrieved 2021-03-22.
  4. ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News. 2021-01-18. Retrieved 2021-03-22.
  5. ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-13.
  6. ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". The Ugandan News. Archived from the original on 2021-02-28. Retrieved 2021-03-22.
  7. ↑ 2021 Election results