Jump to content

Zuba, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

[1] Zuba wani alƙarya ce a karamar hukumar Gwagwalada a babban birnin tarayya (FCT), Nigeria . [2] Tana kan iyakar babban birnin tarayya Abuja kuma tana iyaka da Madalla da jihar Neja . [3] Ban da kasancewar kofar shiga Abuja, Zuba kuma tana kan babbar hanyar da ta hada Kaduna - Kano da jihar Kogi, zuwa manyan biranen kudu . [4] [5]

Harshe

Yaren koro shine yaren mutanen Zuba. Duk da haka, kasancewar yanki na kasuwanci da zirga-zirga, yana ɗauke da adadi mai yawa na sauran kabilu kamar Hausa, Yarbawa, Igbo, Igala, Ebira, Nupe da sauransu.

  1. Webmaster (2014-01-27). "Origin of Koro tribe of Abuja (I)". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2023-01-17.
  2. Mariam, Yusuf (2021-03-31). "FCT Police Nab over 90 Hardened Criminals Since January, No Incident of Kidnap at Zuba". PRNigeria News (in Turanci). Retrieved 2021-04-01.
  3. "Zuba: An Abuja suburb where crime thrives". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-28. Retrieved 2021-04-01.
  4. "Zuba: An Abuja suburb where crime thrives". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-28. Retrieved 2021-04-01.
  5. "Mechanic docked for criminally selling customer's car". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-03-22. Retrieved 2021-04-01.[permanent dead link]