Zule zoo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2022 |
| Sana'a | |

Zule Zoo rukuni ne na mawaƙa na ƙasar Najeriya wanda Michael Aboh da Al-Hassan Ibrahim suka kafa a ƙarshen shekarun alif 1990 waɗanda dukansu daga Jihar Benue ne. An san su da haɗuwa da nau'ikan kiɗa daban-daban kamar su rhythms na gargajiya na Najeriya, hip-hop, da reggae[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-11-12. Retrieved 2024-04-27.