Beijing

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Beijing
北京市 (zh-cn)


Official symbol (en) Fassara Styphnolobium japonicum (en) Fassara, Platycladus (en) Fassara, Rosa chinensis (en) Fassara da Chrysanthemum morifolium (en) Fassara
Suna saboda babban birni da Arewa
Wuri
Map
 39°54′15″N 116°24′27″E / 39.90403°N 116.40753°E / 39.90403; 116.40753
Ƴantacciyar ƙasaSin
Enclave within (en) Fassara Hebei (en) Fassara
Babban birnin

Babban birni Tongzhou District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 21,893,095 (2020)
• Yawan mutane 1,334.09 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Sinanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 16,410.54 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Yongding River (en) Fassara da Qing River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 43 m
Wuri mafi tsayi Mount Dongling (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Khanbaliq (en) Fassara da Peiping (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa People's Government of Beijing Municipality (en) Fassara
Gangar majalisa Beijing Municipal People's Congress (en) Fassara
• Mayor of Beijing (en) Fassara Yin Yong (en) Fassara (28 Oktoba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 3,610,260,000,000 ¥ (2020)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 100000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 10
Lamba ta ISO 3166-2 CN-BJ da CN-11
Wasu abun

Yanar gizo beijing.gov.cn
Saban fillin kwallon kasa da kasa na birnin Beijing
Hoton sabon filin saukar jiragen sama ta Kasar Beijing
Wani guri me suna temple heaven
baron Beijing
masu kama kifi
filin wasan na Beijing
masaukin baƙin Beijing

Beijing (lafazi : /beyijink/) ko Bejin[1] birni ne, da ke a ƙasar Sin. Birnin ne babban birnin kasar Sin. Birnin Beijing na da yawan jama'a miliyan 21,700,000 bisa ga jimillar kidayar shekarar 2015. An gina birnin Beijing a karni na sha ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.