Masara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masara
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiPoaceae (en) Poaceae
TribeAndropogoneae (en) Andropogoneae
GenusZea (en) Zea
jinsi Zea mays
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso Masara, corn starch (en) Fassara, corn oil (en) Fassara, corn husks (en) Fassara, maize straw (en) Fassara, corncob (en) Fassara, corn kernel (en) Fassara da corn stover (en) Fassara
Masara
Zea mays "fraise"
Zea mays "Oaxacan Green"
Zea mays 'Ottofile giallo Tortonese'
gasasshiyar masara
gonar masara tayi kyau ta fara fidda kai
sa hoto

Masara (Zea mays) wani nau' abinci ne da ake sarrafa ta hanyoyi da dama.

Ita dai masara tana da ɗandano me gamsarwa, sannan masara akan gasa ta domin aci, a kan kuma surfa ta domin ayi tuwon masara, sannan akanyi gugguru mai sukari da mai gishiri. an sarrafawa ta Hanyar maida shi semonvita, conflaks, custard.da koa abnc kaji.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.