Sabbin shafuna

Sabbin shafuna
Ɓoye registered users | Ɓoye bots | Nuna redirects
  • 11:41, 23 Afirilu 2024Anin (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 464]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Ainin''' {{Audio|Ainin.ogg|Ainuin}} na nufin abu na asali ko na gaske<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Ainin&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yasha wahala a fadansu da Audu ainin ==Fassara== '''Turanci''':Real ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:41, 23 Afirilu 2024Ajali (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 464]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Ajali''' {{Audio|Ajali.ogg|Ajali}} na nufin abunda yai sanadiyyar mutuwar mutum ko Kuma Dabba.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Ajali&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado sunyi fada da abokinsa Ashe shine ajalinsa ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:40, 23 Afirilu 2024Ajizi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 435]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Ajizi''' {{Audio|Ajizi.ogg|Ajizi}} na nufin raunin abu.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Ajizi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Duk Dan Adam Ajizi ne ==Fassara== '''Turanci''':Imperfect ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:40, 23 Afirilu 2024Alakakai (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 459]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Alakakai''' {{Audio|Alakakai.ogg|Alakakai}} na nufin abunda ya zamo matsala Kuma aka kasa rabuwa dashi.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Alakakai&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Matar Lado ta zamomai alakakai ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:39, 23 Afirilu 2024Alamma (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 492]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Alama''' {{Audio|Alama.ogg|Alama}} wata shaidace da ake yiwa abu Dan a iya ganeshi cikin sauki.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Alama&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya bude sabon shago Kuma ya saka Alama ==Fassara== '''Turanci''':Sign ==Manazarta== [...")
  • 11:39, 23 Afirilu 2024Alawus (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 464]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Alawus''' {{Audio|Alawus.ogg|Alawus}} kudi ne da ake karawa ma'aikata.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Alawus&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Gamnati ta karawa ma'aikata alawus ==Fassara== '''Turanci''':Allowance ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:38, 23 Afirilu 2024Alayyadi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 438]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Alayyadi''' {{Audio|Alayyadi.ogg|Alayyadi}} wani mai ne na gargajiya.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Alayyadi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya Saro alayyadi saboda sanyi ya shigo ==Manazarta== Category:Kalma")
  • 11:38, 23 Afirilu 2024Albarushi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 495]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Albarushi''' {{Audio|Albarushi.ogg|Albarushi}} yana nufin harsashin bindiga.<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Albarushi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *An tsinta bawon albarushi a inda Yan ta'adda suka kai hari ==Fassara== '''Turanci''':Bullet ==Manazarta==...")
  • 11:38, 23 Afirilu 2024Albishir (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 492]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Albishir''' {{Audio|Albishir.ogg|Albishir}} na nufin sanar da mutum wani labari Mai dadi bazato ba tsammani<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Albishir&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Anma Lado wani albishir Mai dadi har saida ya bada tukwici ==Manazarta== ...")
  • 11:37, 23 Afirilu 2024Algush (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 432]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Algush''' {{Audio|Algush.ogg|Algush}} na nufin cuta ko cuwacuwa ko ha'inci<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Algush&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Da yawa Yan kasuwa sunayin algush ==Manazarta== Category:Yanayi")
  • 11:37, 23 Afirilu 2024Alkadari (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 466]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Alkadari''' {{Audio|Alkadari.ogg|Alkadari}} na nufin tasiri ko karfin ikon da mutum yake dashi<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Alkadari&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado tunda ya rasa kudi alkadarinshi ya karye ==Manazarta== Category:Yanayi")
  • 11:36, 23 Afirilu 2024Aljanna (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 592]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Aljanna''' {{Audio|Aljanna.ogg|Aljanna}} wani wajen Jin dadi ne ne har abada da Allah ya tanadarwa mutanen da sukai Imani Kuma sukai aikin kwarai<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Aljanna&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Waɗanda suka kasance da aminci ga All...")
  • 11:36, 23 Afirilu 2024Aminta (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 455]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Aminta''' {{Audio|Aminta.ogg|Aminta}} na nufin yarda da gaskata mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Aminta&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya Aminta da Audu sosai ==Fassara== '''Turanci''':Trust ==Manazarta== Category:Yanayi")
  • 11:35, 23 Afirilu 2024Amince (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 455]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Amince''' {{Audio|Amince.ogg|Amince}} na nufin yarda da gaskata mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Amince&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya Amince da Audu sosai ==Fassara== '''Turanci''':Trust ==Manazarta== Category:Yanayi")
  • 11:35, 23 Afirilu 2024Amshi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 416]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Amshi''' {{Audio|Amshi.ogg|Amshi}} na nufin maimaita abunda wani ya fada<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Amshi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya zama Dan amshi ==Manazarta== Category:Aiki")
  • 11:34, 23 Afirilu 2024Angalala (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 422]Iliya Bebeji (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Angalala''' {{Audio|Angalala.ogg|Angalala}} wani abune da ake yinshi da audiga<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,5</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Angalala&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yasai angalala ==Manazarta== Category:Aiki")
  • 06:07, 22 Afirilu 2024Gaida (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 150]Mariya Hamza (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Gaida''' wata cuta ce da kananun yara ke yi, wasu yankunan suna kiran wannan cutar da ƙyanda")
  • 05:39, 21 Afirilu 2024Kwanci (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 156]Hamza DK (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Kwanci''' Kwanci shine adadin kwanakin da dabba me kwai ke yi akan kwan na ta don yin kyankyasa.")
  • 18:04, 19 Afirilu 2024Sautar (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 120]Mariya Hamza (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Sautar''' wani irin sako ne wanda ba'a bada ƙudi.")
  • 12:27, 9 Afirilu 2024Ɗuwawu (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 354]787IYO (hira | gudummuwa) (Created page with "Female_Buttocks_Close_Up|Ɗuwawu|thumb|230px '''Ɗuwawu''' wannan wani sashi ne a jikin ɗan adam wanda ake amfani dashi wajen zama. A turance ana kiran su da '''Buttocks'''.<ref>https://www.merriam-webster.com/dictionary/buttock</ref> ==Misali== # Ayi mai allura a ɗuwawu da safe. ==Manazarta==")
  • 12:06, 9 Afirilu 2024Zaren Lilo (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 384]787IYO (hira | gudummuwa) (Created a new page)
  • 08:03, 9 Afirilu 2024ƙona (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 374]Haweey7575 (hira | gudummuwa) (page created)
  • 22:01, 8 Afirilu 2024Titiɓiri (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 120]Hamza DK (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Titiɓiri''' shine sunan da ake kiran almajirin da ya wuce matsayin Kolo amma kuma bai kai matsayin Kardi ba.")
  • 18:43, 8 Afirilu 2024Kurga (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 116]Haweey7575 (hira | gudummuwa) (page created)
  • 18:39, 8 Afirilu 2024Lido (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 428]Haweey7575 (hira | gudummuwa) (page created)
  • 20:48, 6 Afirilu 2024Alkubus (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 229]Haweey7575 (hira | gudummuwa) (page created)
  • 20:42, 6 Afirilu 2024Iphone (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 222]Haweey7575 (hira | gudummuwa) (page created)
  • 13:46, 1 Afirilu 2024Dogari (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 222]Hamza DK (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Dogari''' Shine mutumin da ake dauka don bada kariya. ==Misali== # Alhaji Ahmed yayi hayar dogari don bashi kariya.")
  • 10:49, 31 Maris 2024Halwa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 461]Ammaratu10 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Halwa'''")
  • 15:53, 30 Maris 2024Makari (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 462]Khadija9222 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Makari''' {{Audio|Makari.ogg|Makari}} ")
  • 15:38, 30 Maris 2024Manna (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 377]Khadija9222 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Manna'''")
  • 09:16, 30 Maris 2024Zubar da ciki (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 369]787IYO (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Zubar da ciki''' {{Audio|Zubar da ciki.ogg|Zubar da ciki}}, wannan kalmar na nufin cire cikin da ba aso don an sameshi ba ta hanyar aure ba. A turance ana kiran haka da '''Abortion'''.https://eige.europa.eu/publications-resources/thesaurus/terms/1116 ==Misali== * Ta zubar da ciki wanda tayi ba ta hanyar aure. ==Manazarta==")
  • 21:19, 29 Maris 2024Hiv (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 146]787IYO (hira | gudummuwa) (Created page with "<nowiki> * Insert non-formatted text here <br> <sup><small>Superscript text</small><big>Big text</big></sup></nowiki>Dffffff<ref><ref></ref></ref>")
  • 14:58, 25 Maris 2024Maƙil (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 451]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙil''' {{Audio|Maƙil.ogg|Maƙil}} Duk wani abu da yake a wadace ko wanzajje wanda ya kai matuƙa gaya wajen yawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=abundantly</ref> ==Misalai== * Ruwa ya cika kogi Maƙil * Rakin maƙil yake da ruwa ==Fassara== * Turanci: '''Abundantly''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 14:57, 25 Maris 2024Maƙetara (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 474]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙetara''' {{Audio|Maƙetara.ogg|Maƙetara}} waje da akayiwa alama a hanya da matafiya a ƙafa zasu tsallaka. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=ford</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Ta wuce ta Maƙetara * Maƙetaran Garin mu ba alawus ==Fassara== * Turanci: '''crosswalk,ford''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 14:52, 25 Maris 2024Maƙetari (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 466]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙetari''' {{Audio|Maƙetari.ogg|Maƙetari}} Mutun mai ha'inci ko wuce gona da iri wajen ha'inci. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.</ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=malicious#google_vignette<ref></ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Gaskiya kai maƙetari ne * Sarki yayi maganin maƙetari dan Kasuwan ==Fassara== * Turanci: '''Malicious person''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 14:48, 25 Maris 2024Maƙarƙashiya (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 510]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙarƙashiya''' {{Audio|Maƙarƙashiya.ogg|Maƙarƙashiya}} Aiki na yiwa ƙasa, kungiya ko wani zagon-ƙasa ko manakisa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=betrayal</ref> ==Misalai== * Ana tuhumar shi da yiwa ƙasarsa maƙarƙashiya * Na tabbata akwai wata maƙarƙashiya a shige da ficensu ==Fassara== * Turanci: '''betrayal''' =...")
  • 14:46, 25 Maris 2024Maƙala (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 446]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙala''' {{Audio|Maƙala.ogg|Maƙala}} Maƙala sanya kaya akan wani abu kamar [Hanga|hanga]], sauran sashin kayan na kallon kasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=lodge</ref> ==Misalai== * Maƙala rigar akan taga * Ta maƙala na'urar akan rediyo ==Fassara== * Turanci: '''Lodge''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 14:41, 25 Maris 2024Maƙarrabai (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 526]Shehu Syo (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Maƙarrabai'''{{Audio|Maƙarrabai.ogg|Maƙarrabai}} tawaga ko tawagar mutane waɗanda suke tafiya tare da wani babban mutum wanda zai taimaka musu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=retinue</ref> ==Misalai== * Maƙarrabai na Sarki suka fara hallara kafin shi. * Tawagan maƙarrabai na shugaban ƙasar Misra sun fito ==Fassara== * Turan...")