(mujallar) Checkerspot

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(mujallar) Checkerspot
Mujalla
File:Checkerspot Magazine.jpg

Checkerspot wata mujalla ce ta canjin yanayi ta shekara-shekara a Kanada wacce Hukumar Kula da namun daji ta Kanada ta buga mujallar kyauta, an ƙaddamar da fitowarta ta farko a watan Mayu 2007, kuma ta daina samarwa a 2009, saboda taɓarɓarewar tattalin arziki.

Checkerspot yayi iƙirarin zama wallafe-wallafen tsaka-tsakin yanayi. An ba wa mujallar sunan malam buɗa mana littafi, wadda akayi imanin cewa kewayonta na canzawa sakamakon ɗumamar yanayi. .

Ƙungiyar namun daji ta Kanada[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙungiyar namun daji ta Kanada, ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyin kiyaye zaman lafiya na Kanada, suna aiki don kare nau'in daji na Kanada da sarari. Anyi amfani da Checkerspot don cigaba da inganta tattaunawa game da sauyin yanayi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Checkerspot yana dakatar da samarwa

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]