2018 Golden Movie Awards

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kyautar fina-finai ta 2018 Golden Movie Awards bikin karramawa ne na shekara-shekara na Afirka wanda ke da niyyar karrama ɗaiɗaikun mutane saboda kwazon da suka nuna a fina-finan da suka fito a matsayin jarumai a shekarar da ake bitarsu.[1][2] An gudanar da bikin ne a otal ɗin Movenpick Ambassador da ke birnin Accra. Biki ne da taurari suke samu a Movenpick Ambassador Hotel, wanda ya karɓi bakuncin masu shirya fina-finai daga Ghana, Najeriya, Uganda, da Ivory Coast don bayar da kyautar 2018 Golden Movie Awards Africa. Shahararren ɗan wasan barkwanci na Najeriya AY da kuma 'yar wasan kwaikwayo Joselyn Dumas ne suka ɗauki nauyin taron na wannan shekara.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Full list of winners at 2018 Golden Movie Awards Africa". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.
  2. "Full list of winners at 2018 Golden Movie Awards Africa". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.
  3. "Full list of winners at 2018 Golden Movie Awards Africa". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-16.