2022 Best of Nollywood Awards

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
2022 Best of Nollywood Awards

2022 Best of Nollywood Awards ita ce kashi na 14 na bikin kuma an yi shi a Owerri, Jihar Imo a ranar 3 ga watan Disamba 2023. Lateef Adedimeji da Queen Nwokoye ne suka shirya taron yayin da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya kasance babban mai masaukin baki.[1]

Almajiri na Toka McBaror, Ayinla na Tunde Kelani da Jade Osiberu, da kuma Amina ta Izu Ojukwu an bayyana su a matsayin manyan waɗanda suka lashe kyautar.[2]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "BON Awards 2022: Lateef Adedimeji, Almajiri, Obsession, Ayinla win big at 14th edition". The Nation (in Turanci). 2022-12-07. Retrieved 2023-04-16.
  2. "BON Awards celebrate excellence in movies". The Punch (in Turanci). 2022-12-10. Retrieved 2023-04-16.